ha_tq/mat/09/32.md

146 B

Bayan Yesu ya warkad da beben, wane zargi ne Farisawan suka yi ma shi?

Farisawa suka yi zargin Yesu ta wurin fitar da aljanu ta sarkin aljanu.