ha_tq/mat/09/25.md

138 B

Menene ya faru bayan Yesu ya ta da 'yar daga matattu?

Labarai game da yadda Yesu ya ta da 'yar daga matattu ya bazu zuwa dukka yankin.