ha_tq/mat/09/23.md

174 B

Don menene mutane sun yi dariyar Yesu sa'ad da ya shiga gidan shugaban Yahudawa?

Mutanen sun yi wa Yesu dariya don Yesu ya faɗa cewa 'yar ba ta mutu ba amma ta na barci.