ha_tq/mat/09/20.md

310 B

Menene mata mai zub da jini sosai ta yi, kuma don menene?

Mace mai zub da jini sosai ta taba gezar mayafin Yesu da tunani cewa idan ta taba mayafinsa, za ta warke.

Menene Yesu ya ce ya warkad da mace mai zub da jini sosai?

Yesu ya faɗa cewa mace mai zub da jini sosai ta warke ta wurin bangaskiyar ta.