ha_tq/mat/09/10.md

129 B

Da wanene Yesu da almajiransa suka ci abinci?

Yesu da almajiransa sun ci abinci da masu ƙarbar haraji da mutane masu zunubi.