ha_tq/mat/09/07.md

288 B

Don menene mutane sun girmama Allah a loƙacin da sun gan an gafarta zunuban shanyeyyen mutumin an kuma warkad da shi?

Sun yi mamaki suka kuma girmama Allah, wanda ya ba da irin wannan iko wa mutane.

Menene aikin Matiyu kafin ya bi Yesu?

Matiyu mai karbar haraji kafin ya bi Yesu.