ha_tq/mat/07/28.md

160 B

Ta yaya ne Yesu ya koyar da mutanen dabam da yadda marubuta sun koyar?

Yesu ya koya wa mutanen kamar wanin da ke da iko, ba kamar yadda marubuta suke yi ba.