ha_tq/mat/07/26.md

153 B

Wanene yake kamar mutum mai wauta a misalin Yesu na gidaje biyu?

Duk wanda ya ji maganar Yesu kuma bai yi biyayya da su na nan kamar mutum mai wauta.