ha_tq/mat/07/24.md

150 B

Wanene yake kamar mutum mai hikima a misalin Yesu na gidaje biyu?

Wanda ya ji maganar Yesu kuma ya yi biyayya da su na nan kamar mutum mai hikima.