ha_tq/mat/07/07.md

117 B

Menene ya kamata mu yi don mu samu daga Uba?

Ɗole ne mu roka, mu nema, mu kuma kwankwasa domin mu samu daga Uba.