ha_tq/mat/06/22.md

107 B

Wane iyayengiji biyu za mu zaɓa?

Ɗole mu zaɓa sakanin Allah da kuma dukiya a matsayin iyayengijinmu.