ha_tq/mat/06/05.md

467 B

Menene ladan waɗanda suke yin addu'a domin mutane su gansu?

Waɗanda suke yin addu'a domin mutane su gansu su na karban ladansu daga mutane.

Waɗanda suke yin addu'a a asirce su na karban ladansu daga wa ne ne?

Waɗanda suke yin addu'a a asirce su na karban ladansu daga Uba.

Don menene Yesu ya ce kaɗa mu yi addu'a da maimaici marar amfani?

Yesu ya ce kaɗa mu yi addu'a da maimaici marar amfani domin Uban ya san abin da muke bukata kafin mu roke shi.