ha_tq/mat/05/31.md

284 B

A kan me ne ne Yesu ya yarda da saki?

A kan dalilin zina ne Yesu ya yarda da saki.

Menene mijin ya sa matarsa ta zama idan ya sake ta ba tare da laifi ba sai ta kuma yi wani aure?

Mijin ya sa matarsa ta zama mazinaciya idan ya sake ta ba tare da laifi ba ta kuma yi wani aure.