ha_tq/mat/05/27.md

165 B

Yesu ya koyar cewa ba yin zina ne kadai zunubi ba, amma da yin me ne ne?

Yesu ya koyar cewa ba yin zina ne kadai zunubi ba, amm da duban mace da muguwar sha'awa.