ha_tq/mat/04/23.md

343 B

A wannan loƙacin, ina ne Yesu ya je yin koyarwa?

Yesu ya yi koyarwa a majami'un Galili.

Wane irin mutane ne aka kawo wa Yesu, kuma me ne ne Yesu ya yi masu?

An kawo wa Yesu dukan marasa lafiya da masu aljannu, kuma Yesu ya warkar da su.

Mutane nawa ne suke bin Yesu a wannan loƙaci?

Taro masu yawa suka bin Yesu a wannan loƙaci.