ha_tq/mat/04/18.md

227 B

Ta yaya ne Bitrus da Andarawas suke rayuwarsu?

Bitrus da Andarawas masu masunta ne.

Menene Yesu ya faɗa cewa zai miyar da Bitrus da Andarawas?

Yesu ya faɗa cewa zai sa Bitrus da Andarawas su zama masu masuntan mutane.