ha_tq/mat/04/10.md

123 B

Menene amsar Yesu a gwaji na uku?

Yesu ya faɗa cewa ɗole ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, shi kadai za ka bauta wa.