ha_tq/mat/04/07.md

225 B

Menene amsar Yesu ga jarabta na biyu?

Yesu ya faɗa cewa kada ka gwada Ubangiji Allahnka.

Menene gwaji na uku da Ibilis ya yi wa Yesu?

Ibilis ya gwada Yesu da cewa Yesu ya bauta masa sai ya ba shi dukka mulkin duniya.