ha_tq/mat/04/01.md

520 B

Wanene ya kai Yesu cikin jeji don Ibilis ya gwada shi?

Ruhu mai Tsarki ya bi da Yesu zuwa cikin jeji, domin Ibilis ya gwada shi.

Ta yaya ne Yesu ya yi azumi a jeji?

Yesu ya yi azumi kwana arba'in dare da rana a cijin jeji.

Menene farkon gwaji da Ibilis ya yi wa Yesu?

Ibilis ya jarabci Yesu da cewa Yesu ya mayar da duwatsu su zama gurasa.

Menene amsa da Yesu ya bayar a gwaji na farko?

Yesu ya faɗa cewa ba da gurasa kadai mutum zai rayu ba, sai dai da kowace magana da ta ke fitowa daga wurin Allah.''