ha_tq/mat/03/16.md

320 B

Menene Yesu ya gani a loƙacin da ya fata daga ruwa?

A loƙacin da ya fita daga ruwa, Yesu ya gan Ruhun Allah ya na saukowa kamar kurciya, ya kuma na bayyana a kansa.

Menene murya daga sama ya ce bayan an yi wa Yesu baftisma?

Murya daga sama ya ce, "Wannan shi ne ƙaunataccen Ɗa na, wanda ya gamshe ni sosai.''