ha_tq/mat/03/13.md

149 B

Menene Yesu ya faɗa wa Yahaya da ya sa Yahaya ya yi wa Yesu baftisma?

Yesu ya ce daidai ne Yahaya ya yi masa baftisma domin a cika dukan adalci.