ha_tq/mat/03/10.md

313 B

Bisa ga Yahaya, me ne ne ke faru da kowane itacen da ba ta ba da 'ya'ya masu kyau?

Yahaya ya ce duk itacen da ba ta ba da 'ya'ya masu kyau ana sare ta a jefa a wuta.

Ya ya ne wanda ke zuwan a bayan Yahaya zai yi baftisma?

Wanda na zuwa a bayan Yahaya zai yi maku baftisma da Ruhu Mai Tsarki, da kuma wuta.