ha_tq/mat/03/07.md

347 B

Menene mai baftisma ya ce wa Farisawa da Sadukiyawa su yi?

Yahaya mai baftisma ya gaya wa Farisawa da Sadukiyawa cewa su ba da 'ya'ya da ya cancanci tubarsu.

Menene Yahaya mai baftisma ya kwaɓe Farisawa da Sadukiyawa a yin tunanin a junarsu?

Yahaya ya kwaɓe Farisawa da Sadukiyawa cewa kada kuwa su ɗauka a ransu wai, Ibrahim ne ubansu.