ha_tq/mat/02/22.md

219 B

A ina ne Yusufu ya zauna da Maryamu da Yesu?

Yusufu ya zauna da Maryamu da Yesu a Nazaret a Galili.

Wane annabci ne ya cika a loƙacin da Yusufu ya koma sabon wurinsu?

Annabcin cewa za a kira Almasihun Banazare.