ha_tq/mat/02/11.md

424 B

Shekara nawa ne Yesu yake a loƙacin da masanan sun zo su gan shi?

Yesu ƙaramin yaro ne a loƙacin da masanan sun zo su gan shi.

Wane ƙyautai ne masanan sun ba wa Yesu?

Masanan sun ba wa Yesu ƙyautar zinariya, turare, da mur.

Ta wane hanya ne masanan suka koma gida, kuma don me ne suka bi wannan hanya?

Masanan sun koma gida ta wata hanya domin Allaha ya gargade su a mafaiki cewa kada su koma wurin Hirudus.