ha_tq/mat/02/09.md

134 B

Ta yaya ne masanan sun sami ainahin wurin da Yesu yake?

Tauraro a gabas ya tafi a gabansu, har ya zo ya tsaya bisa inda Yesu yake.