ha_tq/mat/02/01.md

396 B

A ina ne aka haifi Yesu?

An haifi Yesu a Baitalami ta Yahudiya.

Wane laƙami ne masana daga gabas suka ba wa Yesu?

Masana daga gabas suka ba wa Yesu laƙamin "Sarkin Yahudawa."

Ta yaya ne masanan suka san cewa an haifi Sarkin Yahudawa?

Masanan sun ga tauraron Sarkin Yahudawa a gabas.

Ta yaya ne Hirudus ya amsa labarin masanan?

Da sarki Hirudus ya ji labarin, sai ya damu kwarai.