ha_tq/mal/04/04.md

272 B

Menene Yahweh ya umarce Isra'ila su yi?

Ya umarce su su yi biyayya da dokokin bawansa Musa.

Menene Yahweh zai yi kafin ranar Yahweh?

Zai aika Iliya don ya juyar da zuciyar ubanni zuwa wajen 'ya'ya, da zuciyar 'ya'ya zuwa ga ubanninsu, domin kada ya la'anta ƙasar.