ha_tq/mal/03/13.md

144 B

Ta yaya ne Isra'ilawa sun yi magana akan Yahweh?

Sun ce babu amfani a bauta wa Allah domin masu aikata mugunta su na gwada Allah su kuɓuta.