ha_tq/mal/03/04.md

208 B

Bayan da baikon Yahuda da na Urshalima sun gamshi Yahweh ta wurin tsarkakawan 'ya'yan Lewi, menene zai faru?

Zai maso kusa da Isra'ila domin hukunci zai kuma zama shaida akan waɗanda basu girmama shi ba.