ha_tq/mal/02/17.md

240 B

Ta yaya ne Isra'ilawa suka gajiyar da Yahweh da maganganunsu?

Sun gajiyar da Yahweh da maganganunsu ta faɗa cewa shi wanda ya yi mugunta managarci ne a idanun Yahweh kuma ya na jin daɗin su, da kuma tambaya inda Allah mai adalci yake.