ha_tq/mal/02/14.md

384 B

Don menene Yahweh bai ƙarbi hadayar Isra'ila ba?

Domin Isra'ila ta yi rashin bangaskiya akan matarsa ta ƙuruciya.

Don menene Yahweh ya umarce Isra'ilawa su tsare kansu a ruhunsu, kuma kada su zama da rashin bangaskiya?

Domin Yahweh ya sa Isra'ila da matarsa su zama ɗaya don su sami 'ya'yan Allah, kuma saboda Yahweh ya ƙi kashen aure da kuma mai rufe tufafinsa da husuma.