Yahweh zai datse duk mutumin da aka yi husuma dashi akan ɗan'uwansa ko kuma wanda ya auri 'yar baƙon allah, ya kuma kawo hadaya ga Yahweh.