ha_tq/mal/02/08.md

146 B

Ta yaya ne firistoci suka bata alkawarin Lawi, ba su kuma kiyaye hanyoyin Yahweh ba?

Firistocin sun yi haka ta wurin nuna son kai a umarninsu.