ha_tq/mal/02/03.md

202 B

Ta wurin menene Firistoci za su san cewa Yahweh ya umarce su su tuna domin su girmama sunarsa?

Za su sani ta wurin la'anan Yahweh akan albarkunsu, da kuma ta wurin watsa kashin dabbobi a fuskokinsu.