ha_tq/mal/01/13.md

362 B

Ta yaya ne Firistoci suka ɗaukaki sujadar Yahweh?

Sun ɗaukaki sujadar Yahweh abin gajjiyarwa kuma sun wulaƙanta shi.

Don menene Ubangiji ya la'anta mayaudari wanda ke da dabba namiji a garkensa kuma ya yi wa'adi cewa zai bayar da ita gare shi, amma ya kawo hadayar nakasashiyar?

Domin Yahweh babban sarki ne, kuma ana girmama sunarsa a cikin al'ummai.