ha_tq/mal/01/08.md

252 B

Ta yaya ne Yahweh zai amsa baikon makafi, guragu, da kuma baikon dabobi marasa lafiya?

Yahweh ba zai amsa baikon makafi, guragu, da kuma baikon dabobi marasa lafiya ba, ko kuma ya nuna wa Isra'ila alheri, ko kuma ya ƙarbi Isra'ila saboda baiko ba.