ha_tq/mal/01/04.md

188 B

Ta yaya ne Isra'ila za ta amsa a loƙacin da Yahweh zai jefar da ginin da an sake gina na Edom?

Isra'ila za ta amsa ta wurin cewa, "Yahweh mai girma ne har a gaban iyakokin Isra'ila.''