ha_tq/mal/01/01.md

206 B

Ta wurin wanene maganar Yahweh ya zo wa Isra'ila?

Maganar Yahweh ya zo ta wurin Malakai.

Wanene Yahweh ya ƙaunace, kuma wanene Yahweh ya ƙi?

Yahweh ya ƙaunace Isra'ila, Yakubu, ya kuma ƙi Isuwa.