ha_tq/luk/24/45.md

206 B

Yaya ne almajiorain sa'an nan sun gane nassosi?

Yesu ya bude masu zukatan su don su iya gane.

Menene Yesu ya ce a yi wa'azi ma duka al'ummai?

A yi wa'azin tuba da gafarta da zunubia ma duka al'ummai