ha_tq/luk/24/38.md

130 B

Yaya Yesu ya tabbatar cewa shi ba ruhu kawai ba?

Ya gayaci almajirain sa su taba shi, kuma ya nuna musu hannaye da kafafun sa.