ha_tq/luk/23/44.md

156 B

Wani aukuwan mu'ujjiza sun faru nan da nan kafin mutuwar Yesu?

Duhu ya rufe kasa duka kuma labulen da yeke cikin haikali ya tsage har kasa daga tsakiya.