ha_tq/luk/23/36.md

240 B

Mutanen, da sojoji, da kuma daya daga mai laifin duka sun yi masa ba'a ya yi mene, tunda Yesu da'awa wai shine Almasihu?

Sun yi masa ba'a ya ceci kansa.

Menene rubutun aya da an sa a kan Yesu?

Ya ce, "WANNAN SHI NE SARKIN YAHUDAWA."