ha_tq/luk/23/33.md

139 B

Daga gicciyen, menene Yesu ya yi addu'a ma masu gicceiye shi?

Ya yi addu'a, "Uba, ka yi masu gafara, don ba su san abin da suke yi ba."