ha_tq/luk/23/20.md

216 B

Menene taron mutanen sun yi ihu a yi wa Yesu?

Sun yi ihu, "Gicciye shi, gicciye shi."

A lokacin na uku, menene Bilatus ya gaya ma taron mutanen akan Yesu?

Bilatus ya ce, "Ban sami delilin kisa a gare shi ba."