ha_tq/luk/23/13.md

140 B

A lokacin da Yesu ya dawo wurin Bilatus, menene Bilatus ya ce akan Yesu ma taron mutane?

Ya ce, "Ban sami wanan mutum da wani laifi ba."