ha_tq/luk/21/20.md

407 B

Wani taro ne zai nuna wai hallakan Urushalima ya yi kusa?

A lokacin da an kewaye Urushalima da sojojin, hallakan sa ta yi kusa.

Menene Yesu ya gaya ma mutane su yi wanda sun gan hallaka Urushalima ya yi kusa?

Ya gaya masu su gudu zuwa duwatsu, su bar birnin, kada kuma su shiga birnin.

Menene Yesu ya kira ranakun hallakan Urushalima?

Ya kira su ranakun ramoko, don a cika duk abin da ke rubuce.