ha_tq/luk/21/10.md

137 B

Wani mummunan taro ne Yesu ya ce za su faru kamin karshe?

Za a yi yaki, girgizar kasa, yunwa, annoba, da kuma manyan alamu daga sama.