ha_tq/luk/21/07.md

293 B

Wani tamboyoyi biyu ne mutane sun tambayi Yesu a kan haikalin?

Sun tambaya, "A lokacin da abubuwan na sun faru, kuma wani alama ne zai nuna wai zai faru kenan?

Yesu ya yi gargadi wai masu yaudara za su zo. Menene masu yaudara za su ce?

Za su ce, "Ni ne shi," kuma "Lokacin ya yi kusa."