ha_tq/luk/21/01.md

154 B

Don me Yesu ya ce gajiyayyiya guanruwa ta sa a cikin taskar fiye da sauran?

Domin ta bayar daga cikin talaucin ta kuma sauran sun bayar daga yawan su.